Kishore Kumar Hits

Auta Waziri - Dare Guda текст песни

Исполнитель: Auta Waziri

альбом: KEWA ALBUM


Sultan with the beat baby
Auta Waziri kuke ji malam
Uhm
Hmm
Kece sinadari, mai wanke zuciyata kullum
Mai bani duka dama, in gyra lamarina
Indai kina a gefena ban chanja ra'ayina
Sone sinadarin kauna
Wai yaya kinka kwana
Na so ace ki farka ne
Zan aika wasu sakoni
Idan kina bidar soyayya ne, kirani toh gani
Nine kadai na kan jure tun badi ga wata da makoni
Kin nuna yadda soyayyar mu take kuma zaki kyale ni
Kin san abun akwai daci
Kullum zama cikin kunci
Na kasa cin abinci
Kumah sanan na kasa yin barci
Kunsan da rabuwar so ya zarce madaciya daci
Dare guda kin kyale ni (kyale ni)
Da kanki yau kin ture ni (kyale ni)
Kina ta nuna mini halaiya da sun gwada bakya sona
Dadi na soyayya madara
Kunsan da so bai son tazara
Rashin masoyi wanan tabbas yana silar ma ai hijira
Na kasa sauraren wasu kece nake tsumayi kece najira
Duk inda soyayya take na shaida walla ni kece makura
Ina bukatar jin dadi ne a rayuwata ke na gano
Dare guda kin kyale ni (kyale ni)
Da kanki yau kin ture ni (kin ture ni)
Kina ta nuna mini halaiya da sun gwada bakya sona
Kin sanya raina na kuna
Hakan ya tai min zafi
Kullum muna tare da juna
Hakan yasa so nai zurfi
Na dauki soyayyar kullum
Ina zaton yin haka yafi
Ashe akwai labarin nan
Labarin nan
Dashi nake ji tun ran nan (dashi nake ji tun ran nan)
Ana batun soyayyar nan
Kota kare nei, ashe da saura shikenan
(Ashe da saura shikenan)
Bari akwai lokaci bai zo ba
Dazaki so bawai ba
Ki gane gaskiyar da ba tubaba
Gareni bai rana ba
Maza kirani karki ce ban zo ba
Bazan maki nisa ba
Nasoki gaske ba karya ba
Bazana aje zato ba
Nasoki gaske ba karya ba
Bazana aje zato ba
Oh my god is sultan on the beat

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

YBN

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель