Kishore Kumar Hits

Auta Waziri - Kidan Amarya текст песни

Исполнитель: Auta Waziri

альбом: KEWA ALBUM


Auta Waziri kuke ji malam
Kidan amarya (amarya) kidan amarya (amarya)
Ga kidan amarya kidan amarya (amarya)
Kai haba ina amarsu? Nazo in maki tambarina
In maki tambarina
Gaku gaban iduna
Ina angon amarya? Kazo kaji dan kidi na
Amarsu sata dama, karda kasata hauni
A yanzu nei ta girma, mace tana da rauni
Duk wanda bashi son zamanku bazai nasara nan ba

Da sunan ubangiji na soma mai bani dama
Wanda shi ya bani iko a yau na girma
Nai tambari na auren da ba nadama
Makiyan amarya kyallesu su ringa suma
Bazasu hana abunda jalla ilahu ya so ba
Kawai amarya rike shi da ba na wasa ba
Ki masa gata
Ki masa komai
Kidan amarya (amarya) kidan amarya (ga amarya nan)
Ga kidan amarya (amarya) kidan amarya

Kaso masoyi da dadi
Makiyi baida rana
Kai duniyar nada fadi
A ina munka kwana
Biki gidan arziki
Ah mata kirjin biki
Anata rausaya mata (ana kidan amarya)
Anata girgiza mata (ana kidan amarya)
Kai anata rankwada mata (ana kidan amarya)
Kai ana biki na yar gata (ana kidan amarya)
Biki yayi biki gidan akwai mata (ana kidan amarya)
Ana caba ado ana shigar gata (ana kidan amarya)
Anata mado ana shigar gada (ana kidan amarya)
Ana zuba zinare ga azurfa (ana kidan amarya)
Amarya dawisu ce na duba (ana kidan amarya)
Kai amarya dawisu ce na kalla (ana kidan amarya)
Toh amarya yau gaki ga mijinki (ana kidan amarya)
A gu nei a yanzu ba irinki (ana kidan amarya)
Mata ku rausaya kidace
Kidan amarya, kidan amarya (hmmmm)
Ga kidan amarya (malam) kidan amarya

Ango kana ina an baka abunda kaso
Wasu sun sota taki, wallahi kai take so
Natsu kuka da ita naka nei hakan muke so
Ah kasa ta dan ji dadi
Taji duniyar da fadi
Agareka tai zumudi
Asalin zuma da gardi
Ka kula da tarbiyarta, ilimi akwai amarya
Kula da addininta ka haneta tayi karya
Kai abun farin cikin ma ga amarya kwai wushirya
Ga bincika a mata kamar ta kwai wuya ma
Kidan amarya, kidan amarya
Ga kidan amarya, kidan amarya

Toh komai da lokacinsa toh lokacinku ne yayi
Koda gari da zafi, ku yanayinku sanyi
Amarsu lokaci ne gwagwarmayar ga anyi
Toh gashi yau biki ne ake na masu girma
Kawai amarya taso, kawai ki bada dama
Kawai amarya taka, yau fah ba kadan ba
Kawai amarya juya, amarya, amarya
Amarya ah kidan amarya
Alix mix

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

YBN

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель