Kishore Kumar Hits

Auta Waziri - Kishi ne текст песни

Исполнитель: Auta Waziri

альбом: KEWA ALBUM


Auta Waziri kuke ji malam
Beat Ali's production
Abunda bakya so
Nima bana so
Amma kinsan kauna a rai tai naso
Dole nayo kishi
Kamar akwai bashi
Naso da kin karba, nazo biya gashi
Kina ta nunan so
Abunda rai keso
Amma akwai zancen da walla bana so
Abun akwai zafi
A sanki nai zurfi
Da bani banbance, jini da tsokana
Naso ki yarje min
Ki daina sauya min
Abunda bana so ki barshi shikenan
Kulan da zan baki
Wa zaya ma baki
Idan kina so na
Ki kare ma hakkina
Abun akwai ciwo
A rai yana yawo
Yasa nisan kiwo
Inda ba'a dawowa
Kishinki nei yasaka duba
Ba yin hakan fa da aibu ba
Bazan hana ki misali ba
Nidai a so ban saba ba
Amma idan kin tirsasamin bazanki na jure ba
Sai dai, watan wata rana, wasu zasu saurare na
Kar kizo ki daina ganina, sanan ki aibanta
Nasan kina sona, kumah kema ina sonki
Amma wata soyayyar kamar kankara take fa a kwalba
Ni nagane labarin
Kuma nasan da alkairin
Sai dai nai gudun shari na so ba tun a yau na fada ba
In dai sam bukata ne
Rabuwa koh huja ne
Gaskiya dalili ne dake sanya so yake dada karko
Na soki ban hadaki da kowa ba
Bazan rabaki da kowa
Ban so ma akan ki butulce ba
Da nasarar koh kike duba
Amma akwai kauna
Wace bana kowa ba
Kishi ne (kishi ne)
Kishi ne (kishi ne)
Kishi ne (akan so kauna)
Kishi ne (na sani nima)
(Kishi ne)
Hakan kishi ne
Kawai ke sawa
Masoyi take
Jini nai sai yayai tsawa
Na ce, "Kishi ne"
Kawai ke sawa
Masoyi bincike
Da ance mai kinyi kawa
Wutar kishi ne
Kesa ai zaune
Azo jajanta ma koshi da kishi na ruwa
Kaman kwai cuta
Kaba so yarda
Ka dan alkinta
Kaba wani shi kyauta
Kishi ne (kishi ne)
Na sani nima
(Kishi ne)
Akan so kaunata
Kishi ne
Kishi ne
Kishi ne
Akan so kaunata

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

YBN

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель