Kishore Kumar Hits

Auta Waziri - Yar Uwa текст песни

Исполнитель: Auta Waziri

альбом: KEWA ALBUM


Hayya malam
Auta Waziri kuke ji malam
Prince production (Prince production)
Kula kin ka bani
Shine ya jani
Idan kika barni
Wace zata soni
Abun zaiyi muni
Idan kinka gani
Dake ni nasaba, jini na jikina 'yar uwa
In kina sani shauki
Idan zana ganki
A so ke na dauka, ba ta biyunki
Mene kinka buri, ni zana baki
Muje gun mamana, zana nunaki ga yan uwa
Ance muna kama dani dake mun wuce misali
Nasan da ba komai ne ba sone dalili
Daza mu kauce yan zanba ko masu kulli
Mu zamto kamar hanta da jini, soyayyar mu tazama kainuwa
Eh Allah, ta zama kainuwa
Dadi nakeji idan kika ce inzo dake zamu zauna
Kina nuna soyayya, tabbas akwai amana
Bazan saki kuka ba dukan batu zana tauna
Kamar sai da tana, a baiwa kifi nei mallakin ruwa
Inka aje wanan, wazaya hana ka kai dauka
Sirri na so kauna, wanan acikinsa kwai doka
Shi baiwa so yarda shine kesa a gane ka
Sam karka lalata, don so ne kadai kesa kai dimuwa
Ai malam
Kai dimuwa
In zakice baki sona
Sai dai idan babu raina
Rana da iska muna nan
Keke shiga lamurana
Kinsan idan yanzu babu ki, ba yar da zan baiwa kauna
Sai in zamto kamar kurma daban kula kowa
Kai idan babu ke, kin san kamar babu nine
Dadin rayuwata, kamar sai dake ne
Na sanya a rai, ke din garan mallaki ne
Ina so mu zauna tare cikin gidana a gobe kizama uwa
Allah, gobe kizama uwa
Is prince on the mix

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

YBN

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель