Kishore Kumar Hits

Salim Smart - My Love текст песни

Исполнитель: Salim Smart

альбом: My Love


Tunda nagane duniya labari ce
Na dau damara na aje tarihin zance
Laila majanun ni zan rufe tarihin shi
Sunanki asa wuta a zanan bisa goshi
Yau ragon gidanmu mah zan yanka shi
In bawa karen gidan ku duk ya cinye shi
Sai ga ki nake gane sadauki nei ni
Ban tsoro garin bajinta nayi rauni
Burina burge ki an gama gane ni
Haka ranan naso inje in buga tsini
Ni ba goje bah kirari ya tsumani
Da ance min na wance sai dai a rike ni
Kai ku sake ni santa koh zaya kashe ni
Sai naje gareta koh za'a hanani
Oh-oh-oh masoyiya
Oh-oh-oh
In dai aka ce masoyiya to ba shakka
Ni ke nakanyin tinawa mai kyaun fuska
Domin ki wadansu ke kirana cin-naka
Bansan na gida ba yanzu sai in kai duka
Kallonki yasace zuciya beran dinka
Ki bani kula a rigiyar so tsamo ni
Oh-oh-oh masoyiya
Oh-oh-oh
Duk wata 'ya a duniya kin kereta
Dan Allah rike ni so babu mugunta
Kwanakin baya abokina ya kwanta
Macen da ya tsara zata zamto mishi mata
Ta tsare yana gani wai umman ta
Don karya wai inji mama ka kyale ni
Oh-oh-oh masoyiya
Oh-oh-oh
Domin ki na dau biro na da takarda
Akwai sharadi dani dake bisa yarda
Muyi alkawarin zama dake har abada
Sai dai mutuwa tazo ta raba mun shaida
Oh-oh-oh masoyiya
Oh-oh-oh
Oh-oh-oh masoyiya
Oh-oh-oh

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель