Kishore Kumar Hits

Salim Smart - Gubar So текст песни

Исполнитель: Salim Smart

альбом: Gubar So


Salim Smart on the beat
Bayin Allah in kun ganta
Ku ce da ita, "Zan iya rasa rai na"
Idan tana ganin dai-dai ne hakan toh fa ta dau hakki na
Nayi nema ban samu ba ma ganin cutar jiki na
Zuciya ta ta dage soyayyar ta, ta rufe idanu na
Ho-ho-ho-ho
Hum-hum-hum
Idan na miki laifi ne
Gamsar dani kus kure na
Idan kuma da wasa ne
Bani so dan Allah dai na
Daure fito in gan ki
In samu sauki a rai na
Wal wal liyan soyayya
Tai min azabar kamu
Na shiga rudani
Soyayya ruwan guba ce
Wa zaya share min hawaye
Baka dace ba ka dibau ce
Nasani na makance
Soyayya ruwan guba ce
Baka dace ba ka dibau ce
Duba sashen jikina
Sunan ki ne duk na zana
Tallafa haska ta duba hoton ki ne kwayar ido na
Ba alamar da ta nuna
Zana zauna da rai na
In babu ke cikin gida na
Ki san da wannan buri na
Na kasa juraiwa
In bar tunannin ki a rai na
Na kasa boyewa
Azabar da ke suka na
Na kasa gogewa hoton ki cikin wayana
Na kasa warkewa da cuta ta sanki na kamu
Soyayya ruwan guba ce
Baka dace ba ka dimau ce
Soyayya ruwan guba ce
Baka dace ba ka dimau ce
Na sakankan ce na baki dukkan akala ta
Gani na nai dace
Na samu so zaki min gata
Ashe yaudara ce
Zuciyar ki kwai mai sarauta
Kin ka fifita shi a kaina ni nikuma hakan na damu
Soyayya ruwan guba ce (Yanzu ni nagane)
Baka dace ba ka dimau ce
Soyayya ruwan guba ce
Baka dace ba ka dimau ce

Bana maki kyeta
Komai kikeso garan kin samu

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель