Kishore Kumar Hits

Salim Smart - My Happiness (Farin Cikina Ce) текст песни

Исполнитель: Salim Smart

альбом: My Happiness (Farin Cikina Ce)


Ga nawa ungo
Rike so ba karya bane ba
Kinzam madubi
Da ke zami zama na kauna
Eh ga nawa ungo
Rike so ba karya bane ba
Ka zam madubi
Da kai zanai farinciki na

Da ke nake so na karai rayuwa ta karka
A so mun dace muradin zuciya take ke
Taho mu jonai mu zauna tare nai shiri tsaf
Rashin ki zai sa ni inyo cuttuwa ta gaske
Kecce mafari
A kanki nagane so zuma ne
Kin dan dana mini
Na sha banji matsala ba

Ba gashi nan ba
Ya kama ni ya rike ni
Ya daure danba
Ya ce natsuwa zai hana ni
Hanya na duba
In tsaire fa inda zani
Kai ne ma tsira
Ka ce-ce kar ya kar ni
Shi damuwar so jiki ya ka bi a sannu sannu
Kullum kana zuciya ta banji ga gusa ba

Duniya sabuwa
Yanzu nai tsuntuwa
Tsuntuwa ta soyaya wadda ba irin ta
Sanki kololuwa
Ya dada yai hawa
Yayi nisan da ba a ganin shi in kwatanta
Nayi kuka dalilin sanki ne hujja ta
Ki ce komai nau idan ba ke bazan iya ba

Ka fi dubu kai daban ne
Ko a cikin a yari
Ka wuce dajin zuwa ne kafita dan saurayi
Kai a samari zan gane kafi karfin lausari
Gwamna baida abun mutane rabbi shi zaya yi
Biki na aure idan kai ne ina maraba
Ko babu layfe ni zan zauna bazan gaza ba

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель