Kishore Kumar Hits

Salim Smart - Inda So Yake - Remix текст песни

Исполнитель: Salim Smart

альбом: Inda So Yake


Rub Master
Ba sharri, kigarri, sinadari mai wanke zuciya
Ke che ta hudu
Ke che ta uku
Ke che ta biyu
Ke che ta daya

Soyayya tayi wa zuciya, takama ni ya sa inda banzata bah
Inda zuciya take, soyayya ma nan take
Dan haka ke ma nan kike, kin ji gimbiya
Na dimotu 'a bani ke ni da ke zan lallike
Kama hanu na rike, zo mu zagaya
Kyakkyawa kike sannan san kowa kike, mai hankali kike, mai kyan tarbiya
Na haddace kalaman so 'a sabo dake
Na firgiche dalillin san da nake dake
Zan tsaftache harshe dan magana da ke, in fadi kalmomi masu sosa zuciya
Soyayya

Ba mai jan zare, dagaske nake kaunar ki ni
Kafin so ya zubar da ni, bani magani
Ni na ankare har wasu na kishi da ni, dan na furta ina da ke
Sun dauka ba dani, na chi karfe kare nai nisan tafiya gari
Zan ga masoyiya daf dani, so yaja ni ni
Kyakkawa kiyi mini adon dori
Mai kyau in tayi adon gari
Ke kinyi gaba koh 'a cikin 'a ya ri
Sunanki nake wa kirari gimbiya

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель