Yeah Nagode Arey arewa arey arewa arey arewa arey arewa Arey arewa arey arewa arey arewa arey arewa Wai dan shi christa shi kuma musilmi Bai kai ayi fada ba Dan ke bahaushiya ita kuma yare dan allah banda gaba Kayi naka suma suyi nasu Fadi naki jira ki ji nasu Rayuwa sai an bi shi da taku Arewa gidan mu ne gabadaya mu fara gyara wa Matasa Idan nace arey ku ce arewa Arey arewa arey arewa in nace arey arena arey Idan nace arey ku ce arewa Arey arewa arey arewa arey arewa arey arewa Kar mu bari a raba mu nace Arewa united In kowa na supporting nasu Ya kamata muma mu daga namu Dan a ji mu a duniya Duk duniya Kadan kadan mu fara duba wa Kayi naka kema kiyi naki Dan allah a bar mata suyi aiki Deina danna wa matan mu iyanci Deina hana wa yayan mu basic education ai baa replacing Masu baiwa bar su suyi chasing Ai kun ga ahmed musa da shehu abdullahi Da musa akilah toh ku ce arewa Arey arewa arey arewa in nace arey arena arey Idan nace arey ku ce arewa Arey arewa arey arewa arey arewa arey arewa