Kishore Kumar Hits

Deezell - Ba Ruwan Mu (feat. Morell, ClassiQ, DJ a.B, Kheengz & B.O.C) текст песни

Исполнитель: Deezell

альбом: Ba Ruwan Mu (feat. Morell, ClassiQ, DJ a.B, Kheengz & B.O.C)


Sunana dezell
Haters
Haters
Haters
Babu ruwanmu da haters
Maraba da xuwa arewa, muna kawo wutan da ba me kashewa
Ana ta wulla guba muna chafewa
Nikan ma tin asuba na bar labewa
Dan in kasa
In sarewa duk jama'a
In dake a gun sana'a
Da ware da sun shagala
Bebe ma ya fada kowa ya ji bare akun magana
Ga sir abubakar waye yake cewa tafawa balewa sun makara
This is not rap it is speech
Who is that laughing is we
Babu ruwanmu mutum ya daga yashen sa musa acid ya ci ci
Hommy i'm scartring
Toh karfi yaci garu ya danne waya isa ya ja mini layi
Garuna cen ne ana tare
SU BABANE
Dashin Allah kainuwa
We're not frds in baka da kannuwa
Masu sauraro na a dare da rana
Ina tare daku kamar inuwa
I speck your hands ba hannuwa
Inda za'a aramin kunnuwa
Mara baki yasa idanuwa and wacth me hang rappers like zannuwa
Nada speck
Me cancel
Simple me ha you Damu
The haters no let me vouch
Maru na in haters
Money touch mah na achimla
Switch from Hausa
Like say it's foreigners

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

1414

Исполнитель

Feezy

Исполнитель

DJ Ab

Исполнитель

Mr442

Исполнитель

YNS

Исполнитель