Kishore Kumar Hits

Deezell - Namace текст песни

Исполнитель: Deezell

альбом: Namace


Bata da aiki sai nashi
Tayi masa girki sannan ta raini ya'yan shi
Tayi masa guga sannan ta wanke kayan shi
Manta da wannan to ita ta haife shi (namace)
In ya'yan ka nada tarbiyya a ce (namace)
In basu dashi haka a ce (namace)
Kulli yaumin tana zaune a gida, boring lifestyle duk don kai wai sai ace (namace)
Divadii namace
One dubu man, hmmm ita ce
Girls on fire, ita ce
Zamu kwashe injin mu taka mu wuce
Boom-boom mun wuce (whoo)
The ex, who that? Who that? Ita ce
Hmmm, mun wuce
The ex, who that? Who that? Ita ce
Allah cigaba da kare mace
Gida bai cika in babu mace
Beat takai beat da an hada da mace
Na ce aiki yafi kyau in da mace (mace, mace)
Sarauniya, uwar gida (mace)
Yar gata gun mai gida (mace)
Ita ce kullum a gida
Ita ce mai kula da gida (mace)
Toh wa ke haihuwan namiji? (Namace)
Wa aka ce a kyautata ma wa? (Namace)
Wacece in tace urgent 2k da sauri ake bata? (Namace)
Wake yin ado tayi kyau in ta wuce kaga maza na tuntube? (Namace)
Toh ko su mazan in ka tambaye su wa suka fi so zasu ce (namace)
Wacece in bata ba gida? (Namace)
A bata kudi, a bata hakuri (namace)
Kuma duk sarautar ka, in kazo gaban ta dole ne ka cire rawani (namace)
Ta hana cikin ta taba dan ka (namace)
Wahalan wata 9 a kan ka (namace)
Kuma duk wani girman ka inta baka heartbreak kaji ka tsani kan ka (namace)
Mata, mata, mata ai mune (namace, mace, mace)
Wahala, wahala, wahala ma mune (mace, mace, mace)
Dauki ciki ga raino, ga shayarwa duk mune (mace, mace)
Am a lady and I talk about this you gara get this down down to your brain right now
Wa ake ma yanmata, in ka ganta ka kira ta yar gata? (Namace)
Wa ake ce ma yar daddy, tayi ma shagwaba in kazo tadi? (Namace)
Wa ake kira boss lady? (Namace)
Ko ace mata boss baby? (Namace)
Ah kyakkyawa, baby in ka aura ta haifa ta mace
Akan wa ka sai mota? (Namace)
You take her waje ku huta (namace)
A kan ta ka sayi gidan ka, because you love her, you want to wed her (namace)
Wacece ta dauke ka? (Namace)
Mata karya ko da gasken ka (namace)
Wacece taci kudin ka, kabar kasar ka, taki ta baka? (Namace)
Finest girl with the champion vibe
Common let me hear you say (namace)
Sarauniya, gimbiya, in ta faso gari ace kyakkyawar mace (mace)
Olori the cutest girl (mace)
Best of the best them say (mace)
Olori, Ada eze, jakadiya make you hear them say (mace)

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

1414

Исполнитель

Feezy

Исполнитель

DJ Ab

Исполнитель

Mr442

Исполнитель

YNS

Исполнитель