Kishore Kumar Hits

Kawu Dan Sarki - Kina a Raina текст песни

Исполнитель: Kawu Dan Sarki

альбом: Kina a Raina


Ehh
Kina a raina
Nima kana a raina
Hubbi
Farin ciki kina
Ke zana bawa kauna
Zo Karbi zantukana
Kaine Nake wa Bege
Ehh
Kina a raina,idan baki ba tunani ne
Sina darina,hah in Baki dole ba nii ne
Farin cikina idan zanyi Shela to kaii dinne
Idan da raina kazauna a gefe zan cen kunne
Koh shiru da amsa amma jini Jini banyin kissa
Da so na tasa cikin rai farin ciki na kussa
A duniyata da kauna ake rufe duk kofa
Akwai zumunta idan an rufomu Kai zan dafa
Kina a raina bana shakka
Zo Kaini Lambun kauna
Akanki zan jure dukan duka
Kai dai rufe sirri na
Silar kine zuciya ke staka
Kawar da zugin raina
Kizo mu zaunaa
Ina zani tunda gaka hubby
Kina a raina
Toh haka nayi maka babban gurbi
Dake nake kwana kalbi
Zo karbi kyauta
Kana dake nake dukka nuni koh koh shela
Kai zana yiwa runfa
Ah idan kinyi zana koya
Nai ma adon atanfa
Zan ganki koh a gayya
In na isheka to na koshi
Saboda yarda
Kowa ya kika to naa barshi
So yayi huda
Ya za ace dani wai in barka
Kuskurene
To babu kai dawa za ayimin barka
Nah na sani ne
Ni bani yada kauna
Wannan hakkane rubuce
Ko na rufe I dona
Nine dai abun kwatance
Wa za yazo da zargi
Ai ga namu bamu rance

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель