Kishore Kumar Hits

Kawu Dan Sarki - Kamanni Na текст песни

Исполнитель: Kawu Dan Sarki

альбом: Kamanni Na


Kaman nina da naki yai guda,fada suji nima na jaddada,sanar aciki bana yin guda,a Zuciya kai dai na tanada,haha haha rai kin ka da dada,da kai kusa to zana
Gyangyada
Domin muga stabar mu tan kada,to karda Ka jamun abunfada,kaima, ehhh da Kafafuna amma basu san hanyaba,kayi mun rana badan nayi ma sharriba,ajiyar gata Tara ba a saceba,kaji yarena tura bata ka Reba
Rufa laifina,wannan bana budaba,kuji mai kina
Ya fada bana tonaba,bari storona,zara bata kyale damiba
Muyi baranai mai storo baya zaunaba, kuci tara indai har bakaso dauriba,
Mix golden voice
Ehh ina fama magiya dan Ke,kace saini babu yar tunke,staya wa nai na cake Danke,kamewa kai ya ijen marke,nace sai kai kiyimun take
Da kaunar ka nake kwana,da hotanki a kirjina,da sunanka a harshena,da begenki a Bakina,na kure tunani da hasashena,na jima da rauni acikin raina
Za na maka gata,gata na dada Nima,saimu mussu rata,rata su dade nanma
Da karen bana an ka kama zomon bana,yanayin duma har yana kamar kankana,daga dandane na tabarka yau cancana,riri rita ki zanyi sai kace yar stana,da kauna zuci bata Yin zan zana,yada mai sonka yai kama da neman rina
Ba azindanka naji har nayo dangana,ganuwa naz zamo gareki majingina,zana sameka Dukkan sanda na ayyana,
Emm kaman nii
Nau da naka sun zam daya
Kawai nii
Sai ai muna shinge daya
Kaman ni
Mun kayio kaman ni daya
Kaman ni
Dani da kai a shinge daya hah hah

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель