Kishore Kumar Hits

Kawu Dan Sarki - Soyayya Kawai текст песни

Исполнитель: Kawu Dan Sarki

альбом: Soyayya Kawai


Ba shirin gudu naiba
Banyima kira dai ba
Ba abun burane ba
Ban shiga na yareba
Banki mai jido nan ba
Ah soyayya kawai nake nema
Ehhh ba fa yaudararki nazo ba
Ahh kamin ni hawa
Ba shirin gudun ki nayoba
Ahh raka ni gida
Ki ko banki in raka ki gidaba
Zo raka ni gida
Ki koh banki in shirin dana nanba
Ahh bazaka kiba
Ban ki rangwada da saloba
Domin lafiya nake wa adona
Ehh so bayakin hadi da majanyi
Kwarai da kwarai
Ku adana shi adana kwaiyi
Na jiki sarai
Kafin kace kawai tuni nayi
Dadai dadai
Idan da fariya da makayi
Naji ki Sarai
Ashe da duniya hanuna
Soyayya dan kayi nayi bashi da nauyi
Eh akwai ribar duniya
Da ka samu lafiya
To da sauri gyaro jiya
Ka daurar da abun biya
Ka taso da haniniya
Ehh akwai rudin duniya
Da ka samu ka cira
Da ta yi maka tambura
Ehh anan halinka zai zura
Eh abun dani da yau dara
Sai a duniya
Dan gana na staidake sama
Gar zaya soyayya na stuma
Ha bara na kara azzama
To fada bara da angama
Ha haa tattaro daf akwai rama
To ka shahi ya riga da ya stuma
Ki bani zan kwan kwada
Bani ma gardama
A tushiyar so yake hah
Duniyar ta wa ce

Kyak kyak kyankine nake duba
To ba jin jina nakiyiba
Nima badan kamarkiba duba
Dubu jinjina nake yiba
Nan ma sonkine nasa danba
Ka dauka nanma
Bayya ta bakeba bai yimun daiba
Musax mix

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель