Kishore Kumar Hits

Kawu Dan Sarki - Ribar So текст песни

Исполнитель: Kawu Dan Sarki

альбом: Ribar So


Riba ta so ce kirga
Bata data a jajanta
Ga ke abar yimin burga
Karshen kure ado riga
In mun fada mu sasanta
Kwarya tana da gurbin ta
Da kaunarki tayimin rumfa
Da da da mai na kalli don kauna
Sai na dadafa
Kowa da tasa ni kunga gwanata
To ba'a yi sharhi ba
Kaima da taka ai matukar tauba
To ba'a yi taji ba
Kowa gwaninsa ke yi wa maraba
Nima da tawa don banyi bara ba
Don haka nace zuru bata ci zuru ba
Ba za'a fara ba
Ga magani da badashi kanwa
Ki bani soyayya
Sanya a ranka ba'a hada ki da kowa
Aradu ko gayya
Kaine da fari nike gaidarwa
Nike da jarumi mai nasarwa
Mai bada babu shike da iyawa
Ki sani kan hanya
Ga malami abar mai dubawa
Ina ina sa'a
Ina ina sa'a
Ashe banyi zaune ba ban baya
Ina zaki jani na iya zarya
Ina zani baka ka tara kowa
Idan an tabaka zanbi da garwa
Ehhhhhhhh kauna kauna kauna mene riba akanta nake kullum
Zauna zauna zauna dariba sai ka rike
Zauna zauna gun annuri na karka yi min nisa
Kice ruhi na linzami na inda nake kwana
Kai zan alkinta na kukuta ba'a rufe suna
Tuwo na maina sai kauna nai dake dai
Baban burina samu na yamin dai dai
Yarda kin yarda sirrina kin karba duk
Yarda na yarda sirrinka na karba duk
Adana mai sona
Zan adanama
Musax mix

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель