Kishore Kumar Hits

Kawu Dan Sarki - IN GALLO текст песни

Исполнитель: Kawu Dan Sarki

альбом: IN GALLO


Sutura rufe katara ne
Karya hadarin sufa ne
Kai mai kabido bari haɗari ne
Aa mai maka magana ne
Da jazuli da maimuna yan adam ne duka
A gurinmu ilahu abun kira ne gun daka
Karbi zakka
Daga zuciya mini zungura ne toh karku yaba
Kai ne kabunkanta sar kauna to tabbas ba kiwo
Kaji kajikankar ma min gogo na nemo nemo gawo
Ai jeka ka dawo muyi kauna luko luko luko
In dai ka biya bashi zauna to kaine dai ango
Ehh ranar tafiya fafe gora
To ni zana fece sai kiyi shara
Ingo ingo ingo ingo
Zan bata hanu kamun fara
To mu bari haijango
Na fara dadin kiwo aikin kora
Gallo ke ciwo
In gallo ke ciwo
In gallo na ciwo
Kwadayi ribar dan tsani
Dan na ji dadi ne na shigo mota
Rike jallo bani a kwani
A hanu na sanda ta ni
Kalli kaga kayan mu saman buka
Ciki ma na aje tantani
Tantabara ta tashi tana yawo saman chan taje 'ya'yani
Na haura tudu ne
To yi da marmaza barshi kadan ya lafa
Yanayin da duhu ne
To yi da kanki ruwan zafi a dafa
Susa da gudu ne

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель