Kishore Kumar Hits

Kawu Dan Sarki - Bani Bani Kauna текст песни

Исполнитель: Kawu Dan Sarki

альбом: Na Daya - EP


Bani-bani kauna
Ni ma bani kauna
Bani-bani kauna me karin hakan yake yin sauri
Marmari na kauna kafin rusashi ka bugun tsandauri
Ah kin dago nufina, labari ka bani yau na yuri
Toh ki dori kauna, kaman kan nayo zura nai mazari
Ah in dare na hanga to tauraro yake baje filin haske
Rana na yanga ga rumfa wa take biyana dai ke
Dai dai sanina mai kauna bajuran jira sai dai ke
Kullum idona in bakai wana gangana nan ma kai
Samun masoyi nei dadi
Sai gaki nai takun fadi
An tauni gyada tai gardi
Sai dai rufi aikin yadi
Mai rashin masoyi na kunci
Nishi yake baya barci
Ai magana nan yaji daci
Yare ake mai da azanci
Toh ganan gugen kauna anyi
In gani gani ga kai yafi
Toh jani jani sone kinyi
Toh karbi karba hakan ma kafi
Sai gaki nake jin sauyi
In bakai wana bi zan shiga layi
Lamince na kiraki hakan ta kusata, yar gata

Haka sirrine haka sirri
Jeni ka banbance (ai haka sirri ne)
Ah yi misali nayi misali
Tauna karka tantance (ai haka sirri ne)
Ai koda na sirri kibiya ni
Toh bani abun rance wai hada riba ke
Daga nine daga ke nei
Toh bani abun zaba madadi kenan

Mix
Musax beat

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель