Kishore Kumar Hits

Kawu Dan Sarki - Na Daya текст песни

Исполнитель: Kawu Dan Sarki

альбом: Na Daya - EP


Ah nine na daya kaine haka sanan kafi dubu
Eh nine na daya kaine haka kince nafi dubu
Toh ga zahir sone ya biya, sone gun su maza ni nafi dubu, nan ma ga dahir
Komai ki iso ne idaniyata ke nagani, kaine dahir
Na kama kafa ne dake dake toh nan nabi ni, nice ta daya
Kece, nice sone ya biya
Nace tabbas toshe majiya
Ance ba'a bari sai da tsumu
Ai in bake banga zama, babu
Kece toshen naduma, ba aibu
Toh ban karba muyai hidima, ka samu
Dan kauna inta faso so-so-so-so soyayya
AMD Danko production

Kaine ruhina kece ruhina
Kaine zabina kece zabin
Kai anurina ga anurin
Ai baka guduna ah karamin
Sosa min raina dafamin
Ai ka wanke idona ah tada min
Toh samu guri zauna na-na zauna bana bin lasa
Ka lasa so ne zai ratsa
In mun nausa mun tar ruwa gasa
Me za'ai ba kai min gintsa
Koh na kunsa kema kin kunsa
Duba-duba-duba-duba
Koh na duba ke dai zan hanga
Toh karba karba
Kauna na karba
So na samu ba
Ba lalai nei ba
Hakane amsata nima ah amsa
So na guntsa
Na kin fasa
Nima taka
Kar in koka
Nai kewarka
Ah kedin tau ce
Koh kin mance
Ke tilo ce
Sauke min hakki
Koh sai daki
Chan nai mamaki
Yaya da labarina ba ke ba
In bani ba labari
Bani iyawa in dadafa ma
In bani ba ai ma gori
Yarda kinsan zobe hagu ga dama
Kumah kauna nai maka dauri
Ban tafiya bayka nan ba dama sone ya mini toshi
Musax beat

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель