Kishore Kumar Hits

Auta mg boy - Kizo Muje текст песни

Исполнитель: Auta mg boy

альбом: Kizo Muje


Masoyiyata kizo muje, mu zagaya, ko garin da ba kowa
Masoyina zan so kazo muje, mu zagaya, ko garin da ba kowa
Sai kazo muje
Koh garin da ba kowa
Nidai a zuciya, ke na aiyana
Na baki so, sai ki bayyana
Kin zama bango dake na jingina
Kece rigiya daure ki bani ko ruwa
Zuciyata da kaunar ka nei tai girma
Bani yarda akan sanka ai banmarma
Na dade a kaunarka nazama kurma
Ka bani yardar ka zata sa inyi rawa
Da fili da boye, zan miki soyayya
Dubi idanuna, cikinsu akwai kunya
Koh daga ni ma, ka cika 'da mai tarbiya
Koh ba'a fada ba, nasan ka iya soyayya
Koh a kalamai, gareki na kan koya
Auren mu dake za'ai domin kuwah na shirya
Kazama madubi na
Kin zama ruwan sha na
Kazo a mafarkina, bacci yayai min kawa
Ya zanayi, in babu ke
Raina da zuciya, kin mallake
Kin zama ni, na zama ke
Gida daya, mu zauna dani da ke
Masoyiya, kar mu farake
Rashin ki zai sa in dinga jinjuwa
Sannu jarumi na ko nace dakai jarmai
Gida da daji kai na bar ma duk komai
Akanka na yarda a kirani ma komai
Duk wanda zai ja dakai a zuciya naramai
A bani kai, ni yafi mini ma komai
In dai dakai a duniyar ga ban ganin kowa

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель