Kishore Kumar Hits

Auta mg boy - Mallakar Zuciya текст песни

Исполнитель: Auta mg boy

альбом: Mallakar Zuciya


AMG boy record
Mallakar zuciyata
Mallakar zuciyata kece
Oh-yy-yy-hh-hh

So ya bamu dama
Mu zauna da juna
Kinsan so da girma
Ya zarce sani na
Ana hidima kan so kanki zan saida gona
Ina ma ina ma
Ina ma da dama
Dana zam abun hanunki koh ina je dani
Soyayya akwai dadi (soyayya)
Soyayya akwai dadi (mai sona)
Soyayya madubina (kece)
Soyayya abincina
Nayi dacen buduwa tilas a ko ina nai zumudi

In dai akanki ne
Ba abunda ba zan iya ba
So yaje dani birnin sanki ma bansani ba
Nai alkawarin kalaman rabo bazan jita ba
Yau kece a dama na
Kuma kece mafarkina
Yau kece ruwan sha na
Na zabe ki matana
Ke zan ba kullar soyayya mu saba da juna

Abin da ke bani haushi soyayya da yau ban baida karfi
Zaka fara da sanyi nan gaba sai ya koma da zafi
Koh dan kadan bai da dadi inya ajeka ramin da zurfi
Amma ni fah nayi sa'ar mai sona na kamata yafi
Wace na sota ta soni bata gudu na
Soyayya akwai dadi (soyayya)
Soyayya akwai dadi (mai sona)
Soyayya madubina (kece)
Soyayya abincina
Soyayya akwai dadi
Soyayya akwai dadi
Soyayya akwai dadi
Amma fa in kayi dace

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель