Kishore Kumar Hits

Auta mg boy - Farar Mace текст песни

Исполнитель: Auta mg boy

альбом: SAIMA RANAR (Ep)


Auta MG Boy, Nazifi Asnanic
(AMG BOY)
Farar Mace (eh mana}
Farar Mace
Naga farar mace
Sannu farar mace
Tuni na sallama, ke kika yo fice
Zan danyo batu, sai da na kar kace
Kyawu yakai kyawu, gun ki farar mace
Kodai hurul-ayn na duniya
Kai ko a tuwo na, nafi son shi da jar miya
Ke yar baka kiyi baya
Matsa garan naci lafiya
Sa ido ka gani malam farar mace ta ci duniya
In na fito banga fara ba sai inji ya ban fita ba
Ga wata can taci ado tayi kyau koba kwalliya
Farar mace (kece duniya)
Farar mace (nace miki, "Kece duniya")
Farar mace (ah, wallahi kece duniya)
Farar mace (farar mace)
Fara
Farar mace sa'a ce
Samun ta babban riba ce
Kalli fara da baka na dauko babban zance
Farar mace haja ce
Nina fada an tantance
Na ce, "Ina mata?" Farar mace ai alkyabba ce
Daga ta leko zaka ga mata sun kauce
Koda an jero ita tafiyar ta abar so ce
Lallai tayi fice koda kuwa yar kauye ce
Taci rabin kyau, koda yar yarinya ce
Farar mace
Nace farar mace ce
Farar mace
Farar mace
Farar mace (kece duniya)
Farar mace (nace miki kece duniya)
Farar mace (ah, wallahi kece duniya)
Farar mace (farar mace)
Sakonni sun fi dubu dana aika
Alfarma ce in nayi kira ki dauka
Zan ta binki inkiya da kaska
Komai na jure a kanki harda duka
Ranar da nazo gare ki nayi barka
Ruwa in ya sauka dole ayi shuka
So malami ne, niko dalibi ne
Kin kai a so ki
Farar mace duniya ce
Kefa duniya ce

Farar mace
Farar mace
Kece farar mace

Farar mace
Farar mace (kece duniya)

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель