Kishore Kumar Hits

Dauda Kahutu Rarara - Gidan Mai текст песни

Исполнитель: Dauda Kahutu Rarara

альбом: Gidan Mai


Gidan mai waya siya a siyar masa in yazo?
Kasata gara taje gaba mu duk mun tsira
Gidan mai waya siya asiyar masa in yazo?
Kasata gara taje gaba mu duk mun tsira

Maganar mai ne masa zana tino mai (sai kun zo)
Amma wasu in suka ja asakar mai (sai kun zo)
Gyada inta nuna ashe da ruwan mai (sai kun zo)
A gidan mai masu siya a zuba masu in sun zo
Farin mayi bashi kama da bakin mai (sai kun zo)
Bakin mayi bashi kama da farin mai (sai kun zo)
Kashigo kaima in yasiya kusayar mai (sai kun zo)
Kasata tayi gabansu wajen mai (sai sun zo)
Gidan mai waya siya asiyar masa (sai sun zo) in yazo?
Kasata gara taje gaba mu duk mun tsira
Ashe ba daga nan (dagaske ashe ba daga nan ba)
Na zaune ai baiga gari ba (na zaune ai baiga gari ba)
Zanta fada ban gajiya ba (nima zan ta fada ban gajiya ba)
Baza'a rusata dani ba (kasata baza'a rusa ta dani ba)
Ni banga dalilin barna ba (nima banga dalilin barna ba)
Wai don bamu saba da wuya ba (yan gata bamu saba da wuya ba)
Sai dai wani sashin basu so ba (nasan wani sashin basu so ba)
Saisaita kasa bada zato ba (saisaita baza so ba)
Tallafi ashe bashi da riba (subsidy ashe bashi da riba)
Bazai rasa gurgunta kasa ba (da shi ke gurgunta kasar mu)
Lala lala lala lala lala lala lala la la
Tiridi tiridi tiridi tiridi rititi

In bayka da Imani
Sai mu saka ka a mizani kaima
Gyra kasa nuni
Wanan yafi ga mai halin girma
Toh yanzu mu hau tsani
Don tsayuwa akace samun dama
Ransu yana muni
Sun san nan gaba kifi na koma
Gidan mai waya siya asiyar masa in yazo
Kasata gara taje gaba mu duk mun tsira
Gidan mai waya siya asiyar masa in yazo
Kasata gara taje gaba mu duk mun tsira

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель