Kishore Kumar Hits

Adam A Zango - Komai Na Matane текст песни

Исполнитель: Adam A Zango

альбом: The Zango Files, Vol. 2


Jama'a na gari suna fadin sarkin Gombe
Ya tabbata mai alkawarin bai musu karya
Ya takura yace fa "tuwo kar aci gaya"
Ya shingida yace "a raba abai kowa"
Sarkin mu na Gombe arziki gun talakawa
Tashi muje Abubakar Shehu Abubakar
Takun ka daban saraki dan ka zama giwa
To mulkin ka daban Abubakar kayiwa kowa
Ka zama inuwar da talakawa suka nema
To mulkin ka a Gombe darajar ya daga suna
Na tashi da safiya nace "gani kaduna"
"To Gombe nake shirin zuwa can zan kwana"
Na dauki shiri nace "muje har yarana"
Suka ce "ina zamuje suji batuna"
Abuja zamu je?
Koko Naijan zamu je?
Nace "ba nan ba"
Garin Zazzau zamu je? (AA)
Koko Katsinan dikko zamuje?
Nace "ba nan ba"
Ko Kanon dabo zamuje?
Uhm uhm uhmm
Ko garin Bauchi zamuje?
Uhm uhm uhmm
Ko Jigawan Dutse zamuje?
Uhm uhm uhmm

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель