Kishore Kumar Hits

Hamisu Breaker - Ke Kikace Kinaso текст песни

Исполнитель: Hamisu Breaker

альбом: Ke Kikace Kinaso


Dai nah kuka
Ummi ki daina kuka
Daina kuka
Mimi ki daina kuka
Ke bakeda kewa
Don kin raya sunnah
Yau dayace fah rana
Da babu irinta a rayuwa ma
Babu kamar gidan aure
Kin tafi zaki bar kan-nei
Mama da baba har yaye
Zaki bari ki tahai ke dai
Duk zunubanki an share
Sai sabo idan kinyi
Tamke mijinki ke kinji
Aljana ce gidan aure
Bilal ango ga ummi
Soyayya amana
A yau kun cimma buri
Ku zam godewa allah
Kauna in tayi kauna
A hankali za'a saba
Oho soyayya amana
Bilal ya auri ummi
Bilal kayi mata murmushi
Banda yawwan fushi
A aure hakuri
Shi ke sa a ishe ga ci
Toh kin dace da angonki
Domin yana sonki
Zai kare hakkin ki
Don bayi barri a kushe ki

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Ole

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель