Kishore Kumar Hits

Hamisu Breaker - Alkhairi текст песни

Исполнитель: Hamisu Breaker

альбом: Alkhairi


Oga shifur kida, okay
Ayayayayaya eh ya Allah ka hada mu da alkhaire (Allah ka hada mu da alkhaire)
Na san ceduniya ce labari dama dama dama ban fara ba dana bayyana sakonni na
Da kunne bai saba ba shirya shirya shirya yayan baba mai shiri shi ke
Shiryawa masoyi babbar tarba amma amma amma ban fasa ba tinda ban
Fasa ba to magana bata kare ba duba duba duba kai ganewa tinda mai
Ganewa shi zai gane Ina muka dosa fara tara fara
Tara yanxu tinda mun fara oga shifur kida sa ganga
Bana bidar ace ni kadai ne gwani dik dai da rabbana ya nufa ayi dani
Ba xana zagi kowa ba dan zamani yana zuwa ya tae me zai rudar dani
Koyo nake ashe banje inda zani ba amma a haka wasu basu manta ni ba
Kuma dik shaharar ka wani bai san ka ba bai san yaji ka bai san
Labarin kama kika fadi bai san yare naka ba bai san abin da zai sa ya
Kalle ka ba ka tsaya ga abin wani baza ya kare ka ba sabida rabbi shi
Shi kadai ne gwani shi ya halicci shuwagaban zamani manzon da shi
Kadai ne kowa ya san da shi kowanne yare kake ya san da na shi
Kowanne addini kake kasan da nashi ko dako baka cikin mabiyan shi
Hakan ba zai saka kace baka san annabi ba nima mai waka me Allah Ina
Roko ka sa inyi in kare baza na tozarta ba nima mai waka me Allah Ina
Roko ka sa har in kare baza na bokonta ba zantuttukan da nayi baza su
Sarke ni ba ka bani kariya inta kara gaba in zan tina a da naci bakar
Wuya amma a yanxu ni baza nace haka ba
Allah ka hada mu da alkhairi duniya ce labari

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Ole

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель