Kishore Kumar Hits

Hamisu Breaker - Yar Arewa текст песни

Исполнитель: Hamisu Breaker

альбом: Yar Arewa


Ahhhhhhahhhhh
Ahhhhhhahhhhhhhh
Hmmmm mmmm
Duk wanda yayi gamo da abin kaunaa bai son rabewaa
Indai kwa ya rabe nishadi nai yai tarwatsewa
Sirrin farin ciki soyayya nee ba takurawaa
Maiso asoshi kanso babu abinda bazai iyabaa
Na durkusa akan gwiwa taa dan kuskure nayi
Ki yafiya gareni dan kin kaama mini har maganai
Nemanki na karade kauye naa koma birane
Fito naganki muyi kallon kaunaa kinji yar arewa
Sirrin dake cikin raina duka nee zan bayyanawa
So yayi tsistsigi na taka yayyi mini illatarwa
Ni bani fasa yarda domin kin zama rayuwata
Manta dake hakan bansan yauushene zan iyaba
Kukan dani nake da kishirwaaa bata gusheba
Duk da nasani rabuwa bata zamto mutuwaa ba
Amma ki shaida in bangankiba gida baazan komaba
Dan babu lafia in bake nima bazan iyaaba
Dashen da kikka min wata 'ya baazan so tayi girbi ba
Nazo da lallama hauragiya baazan fara gwaji ba
Garinmu yai shiru sam banajin koda tsuntsaye
Ina zan bincika dan nasan ke baakya da kawaye
Nazamma majjanun kanki ban shakkar kowaye
Akan nemanki yau na kodewa zafin sawaye
Bazana soki dan kyau baaa ko dan surarki
Sai dan halinki hakuri nasan yauma ni nakureki
To karki manta damaa tausayyyi alkhairi nee
Kimin ni affuwa ra'ayina kanki bazai canzaa ba
Na tambaya gurare ancee bakya abokin gabaa
To karki kirkireta akaina ni baazan juree ba
Cinkon fure ki karba sanyaaa shi 'yar babaa
Kina a zuciya abadan nima baazaaki fice ba
Kallo na ruduwa ya zamo inaa yiwa maatayee
Sam basu burge hamisu ra'ayina dayya 'yar arewa

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Ole

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель