Kishore Kumar Hits

Hamisu Breaker - Dani dake текст песни

Исполнитель: Hamisu Breaker

альбом: Alkhairi


Kida

Okay Kasheepun kida
Beat Amjad record
Dani dake a duniyata zamu rayu ko da ba makota
Idan na ce, "Ki zama matata karbi-karbi kar ya zama wauta"
Kina ado da zamani
Shin me kike so? Sanar dani
Na tabbata a duniya nake
Sanan idan zan tina rayuwa nake
A koda yaushe tambaya nake
Wanene ni? Wanene ni? Dake nake
Nazo gabar da a dole yanzu in tsaya
Idan da hali inta kara tambaya
Dan yanayin da a yau ya mini mamaya
Ya jiri wani lokacin hajijiya
Ki ce, "Dani amsata kin sani"
Domin kamar dake kadai mukai gini
Na rayuwata kan na shiga razani
In kin guje mini to wazai kula dani
Ina tafe sako da lunguna
Wani lokacin in leka koguna
Don ke kadai nasani cikar muradina
Don baki hakuri ma sai in tsuguna
Kizo gareni don nasamu lafiya
Sai kin kusanta zaki seta zuciya
Sai kin kusanta dani ki seta zuciya
In samu dama don na kara bibiya
Domin a guna kin zamo zinariya
Mai haskaka ni ta kara haska duniya
Ga zahiri kece farar zuma
Amma rabon da in ganki kinga anjima
Ki a gaza duba ina suma
Sai yaushe ne zan fita wanga kidima?
Masoyiya komai dan ke nake
Ki tausaya ki soni ji dake nake
San-san jiki da jini da zuci naki ne
Na baki duk tun kan kizo ki tambaya
Midget mix

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Ole

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель