Kishore Kumar Hits

Hamisu Breaker - Kada ki bari текст песни

Исполнитель: Hamisu Breaker

альбом: Alkhairi


Kida
Okey
Kasheepun Kida
Beat Amjad record
Kada ki bari
Zuciya ta zuga ki
Kada ki hana
In kara so sashin ki
Kada ka hana
Kwarjini a raina
Jeka kawai tunda baka sona
Ehh, ni ba inda zani
Kawai kibar ni ina nan
Ina gadon ki na killata kuma sannan
Naba ki kula in akwai bukata kenan
Da in tafi dai gwara in tsaya
Gadin ki

Ko na tafi sai na dawo
Sadakin ki sai na kawo
Zuciya ta nai min ciwo
Dafin sonki na kai kawo
Bazan ki in tsaba domin
Zumar sonki ni na shawo
Tare ni dan mu raba
Kar yanayi na ya zamma mafarki

Ehh, kyakkyawa
Ke idanuwa na suke kallo
Ke zinariya ce
Tunda dai hasken ki ya bullo
Kiyi komai
Yadda kike bukata ina kallo
Kamar malama ce ke
A gareni so zan biya nima

Kada ki sake kada ki bari
A gane lago na
Kada a fahimta
Abin da ke damuna
Dan naji ana
Se da so ake yin kauna
Ki ce, "Ma matso
Dan ki gane mene a rai na"

To ai kaine in nayi ma
Kamar bana yi
Ina san burge ka
Se kasa mini shayi
Ka nuna mini
Yadda zana gane kana yi
Dan kaga da kaunar ka
Koda yaushe a rai na

Prince production
Midget mix

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Ole

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель