Kishore Kumar Hits

Hamisu Breaker - So gaskia ne текст песни

Исполнитель: Hamisu Breaker

альбом: Alkhairi

So gaskiya ne
Yadda yayai mini ne na gane
Indai amo ne kanshi ban daina shi zancen gaskiya
So gaskiya ne
Ya riga ya mamaye ni
(Gaskiya)
Indai amo ne kanshi ban daina shi zancen gaskiya
So gaskiya ne
Yadda yayai mini ne na gane
(Soyayya)
Indai amo ne kanshi ban daina shi zancen gaskiya
Shi so bai da rauni duk tsawon kwana da tashi
Sai dai indan mai yin shi ne zai tsagome shi
Duk dai dashikar kun shi sai an sanya kishi
A hada da mita amma fa sai an kau da duk san zuciya
So gaskiya ne
Yadda yayai mini ne na gane
(Gaskiya)
Indai amo ne kanshi ban daina shi zancen gaskiya
Ni na gode Allah... Ni na gode Allah da yaban ke mai fahimta
In Kinga janye wa ganina na makanta
A yabon da zanyi maka sai na sanya tsabta
Sanan in gode tunda baka so kayi min zamiya
So gaskiya ne
Yadda yayai mini ne na gane
(Soyayya)
Indai amo ne kanshi ban daina shi zancen gaskiya
Nasan zaka bani yarda
Kaga furen yana ta huda
Nasan zaka bani yarda
Kaga furen mu nata huda
Mai tsada siyansa yarda
Kaga dani dakai mu shaida
In dai zaka mini soyayya ka ban akala
Ka bani kula ka sanya anuri ka fidda ni kunya
Indai zaki bini na shirya
Farar aniya ake kira laya
Yarinyar tana da alkunya tana da zance
Mai tsananin shigar warekurya fiye da kwatance
Komai zanyi kanki na shirya in kin amince
Dan Allah ki bani soyayya
Nima zaka bani na shirya
Wanda ya soki zana so amma baso na soyayya
Midget Mix
So gaskiya ne
Ya riga ya mamaye ni
(Gaskiya)
Indai amo ne kanshi ban daina shi zancen gaskiya
So gaskiya ne
Yadda yayai mini ne na gane
(Soyayya)
Indai amo ne kanshi ban daina shi zancen gaskiya

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Ole

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель