Kishore Kumar Hits

Hamisu Breaker - Gimbiya текст песни

Исполнитель: Hamisu Breaker

альбом: Alkhairi


Daga zuciyata na furta gaskiya
Da kin nisanta nake yawwan hajijiya
Zinariya ce ke
Ke kadai ce gimbiya
Mai yanayi da sarauniya
Kin wuce hakan, kin zama tamkar idaniya
Ah, zuciyata taki ce
Ah, karda ki barni in haukace
Ah, bugu da kari komai zan sanadinki ne
Karda kice nima in ce
Kinga wa ke na rikice
Inda sanki yake, ba'a zuwa da bincike
Wa ana bawanki ne
Na zama dan aikin ne
Ni ko nai murna, tunda ana shaida naki ne
In nace so zahiri
Ke na nufo ba jinkiri
Kin shigo daular, zuciya kin zama yar gari
Damuwa nai sahiba (sahiba)
Tun jiya nei ban ganki ba (ganki ba)
Ki fito mu hade sai kiga na daina fargaba
Nai fara'a na ganki ne ko kune yaji ki ne
Dani dake ba wanda iyo mu ne
Masoyiya ai duk sirrimu namu ne
Masoyiya, mu adana wa zuciyar mu kar mu bar mazangoma
Mu kilace wa ra'ayin mu, namu ne mu girmama
Yarda dake tasa gake nazo na mika ragama
Jazabar so na shiga
Zuciya ce sai na buga
Ko akwai wahala sanki nake dole in fada
Zanyi zance gadaga ciki na kauna ke diga
Mai farar aniya zan miki so yadda na fada
Kin fiye min dukiya (dukiya)
Duk kawatar duniya (duniya)
In zam babu, ke agaran babu lafiya
Fiye dake yau ma dake, soyayya
Fatana in rayuwa dake, soyayya
Tunda dai kece, ni nima na zamana ke
Daga zuciyata na furta gaskiya
Da kin nisanta nake yawwan hajijiya
Zabi na raina, ke na ba gaba daya
Da kin nisanta nake yawwan hajijiya
Zinariya ce ke
Sanan sarauniya ce ke
Habibiya kin zam idon gani na
Zinariya ce ke (ke)
Sanan sarauniya ce ke (ke)
Habibiya kin zam idon gani na
Midget mix
Beat amjad record
Na nana na nana

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Ole

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель