Kishore Kumar Hits

Hamisu Breaker - Na fara soyayya текст песни

Исполнитель: Hamisu Breaker

альбом: Alkhairi


Amjad record
Zaharadeen on the beat
Mai kamar kaifi to ya huta gurin zafi
In ko yai dadi sai a rabe kamar juna
Mai kamar kaifi ya huta gurin zafi (so ne)
In ko yai dadi sai a rabe kamar juna
Na riga nasan abunda yake cikin raina
Amma sanin naki sai kin ce a kune na
Dole ne zancen ya ratsa min jikina
Sirri ne zanyi shine daga bakuwa na
Kauna tai tsiro so na yin jiro
Kiyi nazari samun sa'a ne son mai sonka
In go akala ta da zan biki da kinso
Ki bani masauki zanso zaman dakin so
Ni zan ladabi (ni zan ladabi)
Ni zan ladabi domin nemo abunda kike so
Sanin kaina in ba ke na zama kwanso
In zauna da kula domin ki nayi dakon so
Na tauna wuya kin san da sanki a raina
Ni zan miki soyayya
Yau dai na fara soyayya
Tsakani babu jajaya
Yau dai na fara soyayya
Domin ke kina da tarbiya
Yau dai na fara soyayya
Da kari kina da alkunya
Yau dai na fara soyayya
Ki amsa min a zuciya
Yau dai na fara soyayya
Karki amsa min a zuciya
Yau dai na fara soyayya
Ki amsa ki amsa
Yau dai na fara soyayya
Ki amsa min a zuciya
Yau dai na fara soyayya
Ki amsa
Yau dai na fara soyayya
Kalaman duk da zanyi indai kinji a sanadinki nayi
Abar kauna kina sakar mini sirri so ki amsa nayi
Idan dai har idaniya ga zuciya duk abunda sunyi
Tinani ne wanda sai an mikawa kwawalwa tayi
Yau ga tafkin da yabi zuciya nashe
Daman kece tunda kin baza reshe
Ni na yarda ke kadai gayyace
Ni na yarda ke kadai gayyace
Beat Amjad record
Midget Mix

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Ole

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель