Kishore Kumar Hits

Hamisu Breaker - Soyayya текст песни

Исполнитель: Hamisu Breaker

альбом: Alkhairi


Prince production

Beat Amjad record
Kuka na zuci ya fito yazam na fili
Sabo da so nai shi ya zam dalili
Daga zuciyata kin sakan mukuli
Ban tambaye ni yau ban san ina. inaba
Tsakani na dake ban saka rubuwa ba
Kuma ban tunanin wanga rana zata zoba
Har yanzu ma ban sanya rai da zana kai ba
Dan zuciya tana bugu da sauri
Kin San sabo dake yasa na zam Kamar ke
Da kin yi fushi zance zauna in miki take
Farin ciki na ba me lemon min sai ke
Ya zanayi? Yau rabuwa tazo da tsauri
In babu ke babu ni masoyiya ta
Har zuciyata ke kadai ke baka gata
A lokacin da nake dake ne nayi rata
Amma yau in na furta haka nayi kuri
Gidan ku nata murna yau sun miki aure
Niko Ina ta raddadi an sanya kyaure
Nima zanje gida da damuwa in tare
Da kuka da kunci sun fito a sarari
Kewar ki kulum tana dabai bayeni
Yau an rabamu ni dake na kara rauni
Kaunar ki na nan tana rikirkitani
Ban san karshe ba aman ban mata mafari
Soyayya
Soyayya jigon rayuwa
Soyayya
Soyayya jigon damuwa
Soyayya
Soyayya jigon rayuwa
Soyayya
Soyayya jigon damuwa
Yee Soyayya
Soyayya jigon rayuwa
Haaaahannn
Soyayya jigon damuwa
Ban son damuwa
Ni banason rabuwa
Kunci rabuwa da masoyiya yafi kishin ruwa
Kin zam Kare uwa
Kece fitilar rayuwa
Dawo gareni sonki Yana Dada karuwa
Heeeheeeehee
Soyayya jigon rayuwa
Soyayya
Soyayya jigon damuwa

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Ole

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель