Kishore Kumar Hits

Hamisu Breaker - Assalamu alaiki текст песни

Исполнитель: Hamisu Breaker

альбом: Alkhairi


Uhmmm hahhhhhhh uhmmmmmmm
Beat amjad record
In na fada miki na gode, sai ki kara kula
Dama akwai maganar sirri, shi nake maula
Kowa yazo ya raba ni dake, sai kece la la
Sai kice lala lala lala lala
Asalmu'alaiki
Asalmu'alaiki ya hasken danake kalla
Sai ki bani abunda zance sanki nake ma kulla
Tausaya mini dan allah, kanki nai shela
Mai sona kece muradina
Don ke nake kauna
Zo ga guri zauna
Kinji kanwata, kira ni yaya na
Indai da soyayya, ba'a jayaya
Yau gani na shirya, na hado kaya
Ya masoyiya, ki hanani in jinya
In na tinu maganar ki sai zuciya tayi mini
Wasu zance nei (wasu zance nei)
Ka sakani nai ta nishadi
Ya kuryatul'aini, kar kice nai kaudi
Kinga soyayyar ki, ta sani ina ta zumudi
Yar abada ni dake, bazan gaji ba
A daka a bari, bazan hanu ba
Mai ziga ka bari domin bazan zigu ba
Ina santa, kaunarta na daduwa
Shararki ta dana tarkuna, ya saba kirjinata
A bari kawai su rike mini, har su gigita
Taimako za kuyi mini, kar a lalata
Na zamo majanuni, akan ki nai wauta
Ina sanki ba dan hali ba dan Allah
Ni bazan kyale ki ba ko za'a sanya bulala
Kiyo hakuri kaunarki tayi min ila
Kar ki manta, alkawarinmu mun kula
Hahhhhhhh yehhhhhhh hahhhhhhh ummmmm
Hahhhhhhh ummmmm uhmmmmmmm
Midget mix

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Ole

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель