Kishore Kumar Hits

Hamisu Breaker - Shalelena текст песни

Исполнитель: Hamisu Breaker

альбом: Shalelena


Zo ki fada
Zoki fadamun baby na
Zoki fada, Speedorh now back with the banger
Kin san ni inaji dake
Tarkon makiya mu tsallake
Dukanin makiyan mu tarkon sune ko ai mun tsallake
Wai ma in har babu ni burinsu su rabani dake
Rokon Allah za miyo ya koma kansu su birkice ye-ee-ee-eh
Shalelena zo nan ki fada mun
Kalamai ki fada mun
A kunne ki fada mun umm umm
Shalelena zo nan ki saka mun
Soyayya ki saka mun
A zuciya ki saka mun umm mm
Umm zo ki fada
Zoki fadamun baby na
Burina ni na aureki
Matso nan in kama hannunki
Zo nan kizo muje daki
Kullum ina mafarkinki
Kizo za muje mu hau doki
Kizo za muje mu hau do
Ehm ehm ehm ehm
Kizo zamuje muhau doki
Shalelena zo nan ki fada mun
Kalamai ki fada mun
A kunne ki fada mun umm-umm
Shalelena zo nan ki saka mun
Soyayya ki saka mun
A zuciya ki saka mun umm mm
Baby na
Baby na
Baby na

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Ole

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель