Kishore Kumar Hits

Nazir M. Ahmad - Mata Kudau Turame текст песни

Исполнитель: Nazir M. Ahmad

альбом: Sabon Sarki (Malam Sunusi Lamido Sunusi I I)


Mata ku dau turame yayi
Kuma ku ce, "Nadi dai anyi
Sarkinn Kano Sunusi na biyu"
Duniya tai dadi
Kuma ku ce, "Kano dan Lamido"
Uban matasa yayi
Wannan kidan kidan mata ne
In namiji ya taka yawa ne
Mu barsu suyi sha'anin su
Mu dai mu ce. "Kano dan Lamido"
Uban matasa yayi
Mu dai mu ce, "Kano
Kano Kano dan Lamido"
Mata ku dau turame yayi
Kuma ku ce, "Nadi dai anyi
Sarkin Kano Sunusi na biyu"
Kuma ku ce, "Kano dan Lamido"
Uban matasa yayi
Na ce ku ce, "Kano
Kano Kano dan Lamido"
Mata ku dau turame yayi
Kuma ku ce, "Nadi dai anyi
Sarkin Kano Sunusi na biyu"
Duniya tai dadi
Kuma ku ce, "Kano dan Lamido"
Uban matasa yayi
Farinciki mutane rai-rai
Mu bayyana muke row dai-dai
Mu tara-tara taro day'-day'
Mu takura da takun Lamido
Sunusi babban sarki
Kai ana daka ana nan labe
Ashe zuma tana nan zai-zai
Zuma bita zaizai, zai-zai
Gashi muna kidan dan Lamido
Kai! Mu kada kai muna dan Lamido
Eh, Kano dan Lamido
Na ce, "Mu kada kai ana dan Lamido"
Sarkin Kano dan Lamido
Gashi ana ta kan Kano, Kano
Gashi muna ta murna da Sunusi
Sunusi mai Kano dan Lamido
Mata ku dau turame yayi
Kuma ku ce, "Nadi dai anyi
Sarkin Kano Sunusi na biyu"
Duniya tai dadi
Kuma ku ce, "Kano dan Lamido"
Uban matasa yayi
Toh! Mazan kwarai suna bisa aiki
Matan kwarai koh kullum daki
Wannan kidan kida mata ne
Yawan kidan na mai gata ne
Tallaka mai kudi dai-dai ne
Mu doka tamburin hana raini
Sarkin Kano matarar yaki
Ga tsakintama Dan Audu
Mai ilimi ku ce, "Insanu"
Da ya fito a kwana da nono
Kasan ganin sa kullum Ya'u
Ba aljani bare ifiritu
Maza jiran maza Dan Abdu
Ko masu kin ka sai sun so ka
Tunda rabbi ya baka
Ah ko a kwance kay' baccin ka
Ja muje zuwa sarkin mu
Baban mu mai tsane kukan mu
Tafi muje zuwa dan baiwa
Mata ku dau turame yayi
Kuma ku ce, "Nadi dai anyi
Sarkin Kano Sunusi na biyu"
Duniya tai dadi
Kuma ku ce, "Kano dan Lamido"
Uban matasa yayi
Mu dai mu ce, "Kano
Kano Kano dan Lamido"
Mata ku dau turame yayi
Kuma ku ce, "Nadi dai anyi
Sarkin Kano Sunusi na biyu"
Duniya tai dadi
Kuma ku ce, "Kano dan Lamido"
Uban matasa yayi
Naji gangunan sun tashi
Sai in kira Yarima in gama
Da naji duniyar ta dauke
Sai in kira Yarima in gama
Ruwan Dollar yanai min day'-day'
Wannan sakin yanai dan Lamido
Mata ku dau turame yayi
Kuma ku ce, "Nadi dai anyi
Sarkin Kano Sunusi na biyu"
Duniya tai dadi
Kuma ku ce, "Kano dan Lamido"
Uban matasa yayi
Ku zo muje ga Sardaunan Dutse
Eh Sardaunan Dutse
Na ce, "Sardaunan Dutse"
Bello mai kwana Sallah
Jarma wudil yana nan shi ma
Kuma yana ta jigan Lamido
Sunusi babban sarki
Mata ku dau turame yayi
Kuma ku ce, "Nadi dai anyi
Sarkin Kano Sunusi na biyu"
Duniya tai dadi
Kuma ku ce, "Kano dan Lamido"
Uban matasa yayi
Kai mutafa hanuwa sai Lamido
Eh Kano dan Lamido
Mu bashi hannuwa dan Lamido
Sarkin Kano dan Lamido
Kai mu kada kai muna dan Lamido
Eh Kano dan Lamido
Na ce, "Mu kada kai ana dan Lamido"
Sarkin Kano dan Lamido
Kunga mu ce, "Kano dan Lamido"
Uban matasa yayi
Allah shi taya ka riko
Amin

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель