Kishore Kumar Hits

Nazir M. Ahmad - Sunusi Na Biyu текст песни

Исполнитель: Nazir M. Ahmad

альбом: Sabon Sarki (Malam Sunusi Lamido Sunusi I I)


Mata ku dau turame yayi
Kuma kuce nadi dai anyi
Sarkin kano Sunusi na biyu
Ehh, duniya tayi dadi, kuma kuce kano Dan Lamido
Uban matasa yayi
Wannan kidin kidin mata ne
In namiji ya taka yawa ne
Kudai mu barsu suyi shaanin su
Ku dai kyce Kano Dan Lamido
Uban matasa yayi
Mu dai muce Kano, Kano, Kano Dan Lamido
Mata ku dau tura me yayi
Kuma kuce nadi dai anyi
Sarkin Kano Sunusi na biyu
Kuma kuce kano Dan Lamido
Uban matasa yayi
Nace kuce Kano, Kano, Kano Dan Lamido
Sunusi babban sarki

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель