Kishore Kumar Hits

Umar M. Shareef - Babbar Jaka текст песни

Исполнитель: Umar M. Shareef

альбом: Kalaman Bakina


Babbar jaka
Babbar jaka
Babbar jaka
Babbar jaka

Wa zai iya in yayi shiri ya taho muje
Gani nayi tsaye kuma zani aje kaima aje
Wasan jaka ne babu batu na guje-guje
Da kafa ake yin wasa da guje-guje
Shiko hannu aikinsa kawai dauka aje
Wanene yake son yaji sirrin babbar jaka
Kai ne? Kai ne? Kaine? (Hahaha)
Babbar jaka
Babbar jaka
Babbar jaka
Babbar jaka
Kudi idan ka samu
Sam baka da damu
Duba misali gun mu
Ya zama dole abi mu
Cikin gari an san mu
Kota ina ana kiran sunan mu
Mata da samari zaku ji sun ce babu kamar mu
Suko tsofaffi ko ta ina suna ganin girman mu
Mai nufin taka mu
Wannan shi zai sha kamu
In fada maku sirrin
In fada maku sirri
In fada maku sirri
Babbar jaka
Babbar jaka
Babbar jaka
Babbar jaka

Babbar jaka
Babbar jaka
Babbar jaka
Babbar jaka
Sanyi da rana
Koda cikin gona
Suna kauda zafin rana
Domin su ake bina
Bana so ku bar guna
Na rike ku masoya na
In na kalli dama
Naje ta ita hagu
Ba mai karya ta ni
Duk abinda nayi
Gaskiya da karya
Ba mai iya kwaba ni
Menene sirrin
Menene sirrin kuce dani
Babbar jaka
Babbar jaka
Babbar jaka
Babbar jaka
Babbar jaka
Babbar jaka
Babbar jaka
Babbar jaka
Babbar jaka
Babbar jaka
Babbar jaka
Babbar jaka
Babbar jaka
Babbar jaka
Babbar jaka

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель