Kishore Kumar Hits

Umar M. Shareef - Ahayye текст песни

Исполнитель: Umar M. Shareef

альбом: Kuyi Hakuri


Fanan qaunarki cikin zuciya ha aa
Kiban, soyayya nazo ki ban
Ni fanan farin cikin zuciyata kai kaban
Soyayya kai ne kaban oho ooo
Fanan, fanan, fanan fanan
Fanan, fanan, fanan fanan
Na baki kaina tinin, yadda zakiyi dani
Agunki bana ganin aibu
Gari ki ne magana, suna ta warkakar dani
Allahu ne masanin, gaibuu
Ba wata baquwa, wacce zan ba ruwa
Ke kadai ce qawa, 'yar uwa, masoyiya mai ciren damuwa
Fanan, qaunarki cikin zuciya aaa
Kiban soyayya nazo kiban
Ni de kai nasa gaba, babi ba pargaba,
Yaqi ba zai ci ni ba
Bazan guje ka ba, don ban gano kamarka ba
Go da akwai bazana je ba aa
Ni fanan, farin cikin zuciya ta kai kaban
Soyayyya kaine kaban oho ooo
Fanan, fanan, fanan fanan
Fanan, fanan, fanan fanan
Zani dake ko a ina, a ganni dake ba magana
Hirarmu dake in na tuna sai naji na faara tsuma
Domin kyan halinki, don kyan surarki
Domin kyan tafiyarki, kyan fuskar ki na dada sanki
Diya ta albarka ce, cikin dubu na tantance
Samun ki babbar sa'a ce, 'yan mata kauce kauce
Ga fanan,
Farin cikin zuciyata kai kaban
Soyayya kaine kaban oho ooo
Ba wace zata kai dani, masoyina na ji dani
Kowa ya ganni zai sani, ina cikin farin ciki
Allahu ne gwanin sani, cutar da babu magani
Ba babba ba qanqani, soyayya ina ciki
Zo mu raba kan kujera, kai na zaba
Zani aura, Zanyi gaaba babu kaara
Wanda yacce zai taba ka
Ni fanan...
Qaunarki cikin zuciya ha aa
Kiban, soyayya nazo ki ban
Fanan, fanan, fanan fanan
Fanan, fanan, fanan fanan

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель