Ah-hh-hh-hh-hh-ah Yaushe ne yaushe zaki dawo? Idaniya su daina hawaye Yaushe ne yaushe zaki dawo? Balkisu in ina ta tsumaye Yaushe ne yaushe zaki dawo in kaiki ki gaida iyayena ♪ Yaushe ne yaushe zaki dawo? Bilkisu yaushe zaki dawo? ♪ Nazari nazari nakeyi Balkisu kamar bazaki dawo ba ♪ Rashin ganinki sanadi na tinanina Na jefa zuciyata a cikin kunci Bana iya banbace dare koko rana So nei yasani kunga bana iya barci Kin kauda yunwa sam bata tsarina Kallan hotanki shi yaza mini abinci In kunyi ra'ayi ku canzan sunana Sam babu laifi ku kirani me maraici Da wanda zayace ga Balkisu na A take dolene in bashi tukwci ♪ Bani mantuwa farkon haduwa ta dani dake kauna muka faro Ni da kaina nazo neman izininki sanan muka jero Da kalamai na so masu sanya nishadi a bakina na tsaro Lokaci guda na sace zuciyar Balkisu daga sauraro Nan da nan ni da ita sai muka saba sai na fara doro Tunanina take anan ya sauya zani fita goro Tunda nai karo dake a so Balkisu gidan ku zana turo ♪ Ashe ashe tafiya ba mutuwa ce ba Shin meyasa Umar bazana amince ba Tirken wawa sabo ban musanta ba Inba dashi bazana zuba da hawaye ba Ina kiran wayarki kuma baki dauka ba Yaza ayo nagane ban miki laifi ba In ma laifin nayo ina neman tuba Ni banda rayuwa in ba dake ba Allah yasa da lafiyarki ina duba Allah yasa da lafiyarki ina duba Allah yasa aa-aa-aah aa-aah ah-hh Allah yasa kina da lafiya Allah yasa kina da lafiya Wai yaushe yaushe zaki dawo? Yaushe ne yaushe zaki dawo? Yaushe ne yaushe zaki dawo? Balkisu yaushe zaki dawo?