Kishore Kumar Hits

Umar M. Shareef - Laraii текст песни

Исполнитель: Umar M. Shareef

альбом: Masoya


Lallalai
Yaf-yaf-yaf
Wannan haduwar Umar M Shareef ne tare da Nura M Inuwa
Muje zuwa

Larai-Larai
Larai kin shiga raina Larai
Ni kuma Jummai
Jummai kin shiga raina Jummai
Ni sai Larai
Larai kin shiga raina Larai
Ni kuma Jummai
Jummai kin shiga raina Jummai
Larai
Naje birni, nayi gamo da kalan yanmatan soyayyah
Naga fara can, da baka, doguwa, harma siririya
Inna fito suka ganni kowa sai ta taho wai soyayyah
Sai janyo hula
Duk nace masu lala
Zuciya na cilla
Can garin mu ta bulla
Alkawar muka kulla
Nida Larai wallah
Idanuwa na sunyi makancewa Jummai na gano
Ni akan Jummai zan dauki kafa ta har Cotonou
Hello, hello indai na dauki waya Jummai na tuno
A zuciya na sata
Idanuwa sun kyalla
Da hannu na nuna ta
Diyar da bata talla
Jummai
Larai-Larai
Larai kin shiga raina Larai
Ni kuma Jummai
Jummai kin shiga raina Jummai
Ni sai Larai
Larai kin shiga raina Larai
Ni kuma Jummai
Jummai kin shiga raina Jummai
Larai
Jummai

In bake ba sai rijiya
Bani zama cikin duniya
Ke na kira da zinariya
Tare muje kasar Saudia
Da shigar ki ta al'adar Hausawa kin burge
Ba gudu kuma ke bakya ja baya kin dage
Ba kowa a cikin ran ki sai ni duk kin tuge
Kin burge
Kin dage
A cikin barci na
Inna bude ido na
Sun sani dangi na
Har abokai gu na
Ni dai
Ni dai, ni dai
Ni dai, ni dai
Larai-Larai
Larai kin shiga raina Larai
Ni kuma Jummai
Jummai kin shiga raina Jummai
Ni sai Larai
Larai kin shiga raina Larai
Wallah kina da farar fuska
Kin shiga taro ya haska
Ga igiyar so na tufka
Nayi ajewa kin dauka
Ke zanyi wa maganar soyayyah Jummai
Idan dake a garen bana jin komai
Gonar dake da fari bata bidar mai-mai
Mai son ya hau sama dole ya dauko tsani (Jummai)
Babbar kyauta ce ke Allahu ya bani (Jummai)
In nayi godiya wa zanje nayi nuni? (Jummai)
Na gamsu da soyayyar ta
A don haka zan nanata
A dinga kira na mai Jummai
Larai-Larai
Larai kin shiga raina Larai
Ni kuma Jummai
Jummai kin shiga raina Jummai
Ni sai Larai
Larai kin shiga raina Larai
Ni kuma Jummai
Jummai kin shiga raina Jummai

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель