Kishore Kumar Hits

Umar M. Shareef - Dace текст песни

Исполнитель: Umar M. Shareef

альбом: Best Of M Shareef Vol. 1


Dace ni nayi akan soyayya na more
Dace ni nayi akan soyayya na more

Ke nafiso kin zam zabina
Samunki yazama cikan barina
Hotonki na kaiwa gida dangina kowa yaduba
Abokai sun duba amsa suka bani suna cewa mun dace
Dace ni nayi akan soyayya na more

Ni ko kawayena da ganinka sunce mini sun kyasa
Ni sai nake cewa daga zuciya lalle kun kwabsa
Bani kara barinsu su ganka tun daga yau dan kun gaisa
Sarewa nai busa ajiyarka in mai nesa
Yarda sam babu akna kewaye karyace
Dace ni nayi akan soyayya na more

Duk kyawu na budurwa indai bake ce ba
Ban kallo da idona sam bazan duba ba
Koda tayi kirana ni bazan ansa ba
Ban chanja ba kenai duba
Bani in karba nayi maraba
Burina kullum kan soyayyar mu dake aurece
Dace ni nayi akan soyayya na more

Junan mu da yarda a tsakani babu a zaman mu na tare
Munyi fahimta shiyasa bama da tinanin zamuyi ware
Wata rana kai ango ni ko in shiga sahu na amare
Naki na sare dole na jure
Mun rufe kwaire in munyi aure
Bauta mun kama hanyar shaidan mun kauce
Dace ni nayi akan soyayya na more

Lokaci muke jira sai kazo
In da rai rabon mu dole ya kazo
Babu kai kadai nake kira kwarzo
In da kake babu kira kawai nazo
Zuciya na sa ki ba batun jire ki
Sa hanunka dauki banyi maka tsaki
Babu shi babu duka a tsarin soyayya
Nasani babu duka a tsarin soyayya

Dace ni nayi akan soyayya na more
Dace ni nayi akan soyayya na more
Dace ni nayi akan soyayya na more

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Bako

2017 · альбом

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель