Kishore Kumar Hits

Umar M. Shareef - Sabuwar Rawuya текст песни

Исполнитель: Umar M. Shareef

альбом: Best Of M Shareef Vol. 1


Sabuwa ce rayuwa na tsinci kaina
Duniya ce aka ce, "Wa makaranta"
Sabuwa ce rayuwa na tsinci kaina
Duniya ce aka ce, "Wa makaranta"

Da fari Allah zanyi wa godiya ta
Shi ya tsara min haka a rayuwata
Duniya sabuwa gani a cikin ta
Kuma na samu kula an bani gata
Rayuwa kai ka zamo garkuwa ta
Gani na zo zan mika godiya ta

Dolene inyi taimako da kan kaina
Inda ba'ayi samsam bakya samu wa
Rayuwa juyi, shine ya juyo kaina
Akwai tausayi a cikin labarina
Godiya daina kin ji yar'uwa ta
Duniya ce haka take makaranta

Tukuici ne, yaba mai yi ma kyauta
Taro na bakake, fari ciki zau bambanta
Kyan hali jari ne, yanzu nine zan laburta
Tausayi da kulawa, samsam baka da mugunta
Haduwa tawa da kai a rayuwata
Naji dadi rabuwar mu bani fata

Nima da yarda da halin ki yanmata
A tara dubu ciki nasan za kiyi rata
Akwai natsuwa a gare ki kinyi bajinta
Kun ganta nan, ko'a ina zani fade ta
Kin ci suna a gare ni yar'uwa ta
Rabuwata ni da ke sam bani fata

Sabuwa ce rayuwa na tsinci kaina
Duniya ce aka ce, "Wa makaranta"
Sabuwa ce rayuwa na tsinci kaina
Duniya ce aka ce, "Wa makaranta"
Sabuwa ce rayuwa na tsinci kaina
Duniya ce aka ce, "Wa makaranta"

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Bako

2017 · альбом

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель