Kishore Kumar Hits

Umar M. Shareef - So Mai Sonka текст песни

Исполнитель: Umar M. Shareef

альбом: Ni Da Ke


Aboki ina yin ka sosai
Ina son zama dakai
Ka bani dama ka yafe
Ina son ki da gaske
Ina yin ki da gaske
Ina son zama dake
Yazo da yayo zaba
Zaga dukka alkarya
Gari-gari ya duba
Bai samu tamkar ni ba
Mai saka shi farin ciki
A raina zance nake
Idan na ganka nakan sake
Rayuwa in babu kai
Babu ni don ka ji
Kaine na baiwa alkibla ta
Kaine na baiwa soyayyah ta
Kaine na ba akala ta
Jani muje sahibi
Soyayyah ce
Kaine na tantance
Bana yin zaurance
Idan muna yin zance
Fa dashi kar ku ce
Zaku yimin kwace
A son sa na haukace
Ku ganni na susu ce

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Bako

2017 · альбом

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель