Kishore Kumar Hits

Umar M. Shareef - Majoon текст песни

Исполнитель: Umar M. Shareef

альбом: Ni Da Ke


Majinon a so na zamo mai hauka
In warke sai an bani ke, mun yi aure
Majinon a so na zamo mai hauka
In warke sai an bani kai, mun yi aure

Soyayya ta kawo ni na zo
Kulawar ki zan nuna kwazo
A sona ki kira ni gwarzo
Zan karba in kin bani kanzo
Sarautar kice tayi tozo
Ki mulke ni, ban raina ki ba yarinya
Ehhh
Makami ka ban yayı girma
In karbe shi sai nayi fama
Na zauna a gunka ya dama
Ka zama shugaba sai nadima
Ka sha zumar ka dan bani nima
Mu kore kiyayya mu daura soyayya
Zuciyata can ciki ke nayo sakawa
Babu rana ba watan da zaki fitowa
Tambura na kece kadai nake bugawa
Kita murna zan so hakan batun dadawa
Ba abin da zan miki rowa
Ko nine da kaina ki dauka yarinya
Ehhh
Majinon a so na zamo mai hauka
In warke sai an bani kai, mun yi aure

Majinon a so na zamo mai hauka
In warke sai an bani ke, mun yi aure
Eh komai nawa ai nakane
Ko ban fadi ba kana sane
Ai idanu da hotonka ne
Kona mutu ni dakai za'a binne
A cikin jini zuciyata ne
Babu mai tsaida mu cikin tarayya, ah-ah
Na fidda ado wataran kin zam mini amarya
Inda akwai rai da rabo kar kayi baya baya
Gamu da rabba ki zo mun yi sa'a
Abin da kaso dole nayi ma shine biyayya
In ba keba sai rijiya
Kece zana baiwa dukan soyayya
Ehhh
Majinon a so na zamo mai hauka
In warke sai an bani kai, mun yi aure

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Bako

2017 · альбом

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель