Kishore Kumar Hits

Umar M. Shareef - Yarda текст песни

Исполнитель: Umar M. Shareef

альбом: Ni Da Ke


Oooh haaaaa
Aaaaa haaaaa
Yardaaa ce tasa ake jin sirri na
Juna nawa gunki Zan fada Ki rike amana
Yardaaa ce tasa ake jin sirri na
Juna nawa gunka Zan fada Ka rike amana
Haske tunda kin fito shi nake gani
Gefenki nan na karkato ba'a ja dani
Domin a sonki na fito, karki tadani
Na hau jirginki na fito Ki hayar dani
Kema Haka Nai zato Sam bayani
Cemin jarumi huto kwanta araina
Taka ce ni ku shaida kawaye
Babu shauni Muje gun Iyaye
Ina da rauni amma zan kiyaye
Matsayi Ka bani mai sharen hawaye
A cikin rai da zuciya kayo kawanye
Kauna ce ta zagaye a jini ta Zauna
Matsonan masoyiya kisha labari
Na so Wanda zaya sa kiyo annuri
Da kyautar da zaki bani shinee Tsari
Kafin na fadan abinda Ke ranki a buri
Inna ji zanyi hanzarin nawa da wuri
Zan furta a sarrari sirri na raina
Tatsuniyar gizo, Koki kwarai
Dodo daya muke Wa tsafi sarai
Burina shine naka aure idan da Rai
In karya nai fada anaji garai garai
Taso zo Muje mu Zauna a cikin furai
Muyi kallon kyawawan tsirai
Dadi na raina
Shi So tsuntsu yake (Tsuntsu yake)
Na sanyo fiffike kanki na duro
Gayu na tsallake (kin tsallake)
Gasu a daki cike, Kai na ciro
Hanya daya dani dake mun Kai Karo
So a zuciya tsaro
Mun Kama juna
Yarda ce tasa ake jin sirri na juna nawa gunki Zan fada Ki rike amana
Yarda ce tasa ake jin sirri na juna nawa gunka Zan fada Ka rike amana

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Bako

2017 · альбом

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель