Kishore Kumar Hits

Umar M. Shareef - Ki Bani Soyayya текст песни

Исполнитель: Umar M. Shareef

альбом: Farin Jini


Ke kinka bani soyayya
Nikam na baki kauna
Kaine kabani kauna
Nikam nabaka soyayya
Farin cikina sunanki ne ba damuwa
Sanyin ido na kallon ki ya koren dimuwa
Dare da rana zancen ki nakeyo yar uwa
Kin kawon natsuwa guna a sanadin haduwa
Ke kabani ruwan kauna na sha na taka rawa
Komai wuya nay alkawari ni dake ba rabuwa ahh
Kaine kabani kauna
Nikuma nabaka soyayya
Waye saurayi na?
Kai zan nuna haka
Sirrin zuciya ta kai zan baiwa dikka
Dangina akan ka kowa ke yi min barka
Zanyi biyayya inda kasan ya kafa nan zan taka
Allah ya kara daukaka
Adu'a nake maka
Kariya Allahu Yai maka
Arzika marar iyaka
Ke kinka bani soyayya
Nikam na baki kauna
Abokai na suna cewa ban kaiba
Ke kika sanya ni naji ni kamar ba niba
Kin bani dama na soki da banyi zato ba
Bazan ci amana ba
Bazan yi butulci ba
Bazan bata miki rai ba
Bazan killaci ba
Duk wanda zai taba ki
Nayo alkawarin bazan bari ba
Kaine kabani kauna
Nikam nabaka soyayya
Komai nufi na allah ne
Ni na san haka
Dace a so sa'a ne
Ikon me dika
Na zam cike da murna ne
Kai ka saka haka ni takace
Hikin ka wannan kasa a ranka
Ba mai saka in bar ka
Komai wuya da duka
Dik duniyar ka shigga
Zan zauna inyo jiran ka
Bani da kowa bayan mosoyiya ta
Kin wuce kowa a cikin
Dikka nin mata
Kece ta farko a farko
Kuma kece ta karshe
Wacce ta leko in ba kece ba
Zana kushe ahh hhh
Hhh hhh
Ho ho ahh ha

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Bako

2017 · альбом

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель