Kishore Kumar Hits

Umar M. Shareef - Farin Jini текст песни

Исполнитель: Umar M. Shareef

альбом: Farin Jini


Ohhhhh ohhhhh ohhhhhh
Kida
M sharrafi
Kasheepun kida
Mai farin jini, yan mata ki nai mini kwar jini
Kin shiga zuciyata, kin sha rayuwata
Kin zama damuwata, kece babbar kawata
Dukanin dare, hakika yana da safiya
Dukan rayuwa, akwai ƙarshen ta a duniya
Masoyi bayi amsa suna indai baida masoyiya
Ni dai kunga tawa, ta zarce ta kowa
Ita ce mai ban kullawa
Halinta abin yabawa
Kisani in mace komai, in raina yayi daci
In jikina yayi zafi, ki sanya min mafici
Babu yake
Banda yake
Banda kamarki duniya
Hanu rike, dani dake a sanu muzaga nahiya
Zan hau duste da tsaunuka, da soyayyar ki yar uwa
Zan shiga kogi da rafuka, in haye kowani irin ruwa
Kamar da wasa mun dauko
Sanu a sanu munyi karko
A yanzu na wuce bako
Nine karshe nine farko
Fadi ku kara
Eh wata da zara
Eh allah ya tsara (allah ya tsara)
Babu dabara (babu dabara)
Nine mai kare duka
A gareki in share kuka
Damina rani da kaka
Wahalar ciki zana dauka akanki
Kyanki yakai kyawu, a kalle ki dole a kara
Dake idan naje yawo, samari su gamu su sara
Dan taho ki taho da wuri, mata su tashi su baki guri
Kwalliyar kice mai haska gari
Bani gane kowa in kina guri
A salam salam salama
Nazo kiban ruwan zuma
Cikin kauna na tsunduma
Nai wanka a korama
Ba sauran cututukan so
Tunda kin fada ni kike so
Ki wanke magauta da soso
Munkai ƙarshe a lamarin so
Dani dake
Mun tsallake
A bani ke
Aure dake
Lala la ohhhhh Aahhhhhh
Okay, beat amjad record
Mai farin jini

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Bako

2017 · альбом

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель