Kishore Kumar Hits

Umar M. Shareef - Aisha текст песни

Исполнитель: Umar M. Shareef

альбом: Farin Jini


Aisha
Aisha a'i
Aisha a'i
Aisha, Aisha ta
Sanki ya kama zuciyata
Ohh
Na yarda tushen farin ciki ce
Amma in kayi dace
Tun kiyaya ta zam ruwan guba ce
Soyayya waraka ce
Rigafi nayi tintini, na samu magani
A masu jinya, ku fitar dani
Akwai mai kula dani
Kungan ta nan, tana da alkunya
Abunda nan, ta iya soyayya
Ta kai matukagaya, a gurina
Aisha a'i
Aisha, Aisha ta

Kin fita daban da 'yan mata
Kece gaban su kin rata
Babu ke, a kai ni makabarta
Ba zan iya aure da kowa ba
Kullum tarairaiya
In anka bani ke
Banso ki sha wuya
Zanyo kula dake
Abunda kika so zanyi miki shi
Wanda baki so, zana barshi
Bazan saki kuka ba
Aisha bazan baki haushi
Zaki ga gata, Aisha ta, Aisha sarauniyar mata
Akwai ta da kyan kallo
Tauraruwa in ta bullo
Diyar fulani, yar fullo
Ku ganta kyakwawa, son kowa
Mai ladabi ga kowa, bata damuwa, bata raina kowa
Yan mata ku kauce
Wanan ta daban ce
Kwaliyar ta daban ce
Tafiyar ta daban ce
Karta sani na zauce
Aishar, Aisha ce

Daina fada kin fisu
Kice gatan su
Aisha dawisu
Na baki so na, sarauniyar mata
Ah Aisha

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Bako

2017 · альбом

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель