Kishore Kumar Hits

Ali Jita - Sa'adatu текст песни

Исполнитель: Ali Jita

альбом: Sa'adatu


Ga sa'ar mata, Sa'adatu
Al'kyabar mata Sa'adau
Nafara wakar Sa'adatu
Ina masoyan Sa'adatu
Kinzama dutsin tsakar ruwa, sunanki na kara kolluwa
Kyauta kamar ki da ke chan ruwa
Kinzama giwa 'a rayuwa
Ga ilimi Sa'adatu
Ga wayyo Sa'adatu
Ga fara'a Sa'adatu
Mai baiwa Sa'adatu
Allahu ya baki kwargini, taken neh mai farin jini
Yar hajiya wacce yar wani, tauraruwa che adon gani
Fada su ji ki Sa'adatu
Ja ragamar ki Sa'adatu
Shallalai Sa'adatu
Tantabara che Sa'adatu
Sunan ki bazaya boyu ba, hana ki badai 'a yanzu ba
Kizo anayin haba, haba
Baza mu so baccin ranki bah
Ki shagali Sa'adatu
Ki ta bikin ki Sa'adatu
Chaba ado Sa'adatu
Ki shin gide Sa'adatu
Sannan ki take da kainuwa, har abada baki cutuwa
Sai nasara babu failure
Ga arziki gunki shakuwa
Yar manya Sa'adatu
Yar dangi Sa'adatu
Sarauniya Sa'adatu
Yar lailai Sa'adatu
Sam kin fi karfin hayaniya
Sannu da fama da dawainiya
Sannu Sa'a, goma ko miya
Allah ya karai ki lafiya
Mata ku che Sa'adatu
Maza ku che Sa'adatu
Yara ku che Sa'adatu
Manya ku che Sa'adatu
Sai laishi jarumar ado
Rabo kina yin shi gwargwado
Hau karaga ko ki hau gado
Zauna ki nishin ki, ki ado
Gata da daban Sa'adatu
Ga hajiya Sa'adatu
Ga mai gwal Sa'adatu
Masu dalla Sa'adatu
Kin kora karyar mahassada
'A ta Sa'a yar farin gida
Zakanya sam ba rabon kuda
Akan ki sai maiyi amada
Bude ido Sa'adatu
Sa sarka Sa'adatu
Yi murmushin ki Sa'adatu
Sa'ar mata Sa'adatu
Allah ya kare shirin wasu
Allah ya biya addu'ar wasu
Aniyyar magauta ta chin masu
A dauki wakar a kai masu
Sa'a, Sa'adatu
Sa'a sannun Sa'adatu
Sa'a sannun Sa'adatu

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель