Kishore Kumar Hits

Ali Jita - Na Janje текст песни

Исполнитель: Ali Jita

альбом: Na Janje


Na janje, na janje
Na janje ni gidan guro
Guro ya bani tuwon dusa
Ban karba ina tsoro
Tsoron meye- tsoron meye
Tsoron wani abu jan baki
Jan baki saren hoto
Hoto gidan baraje
Barajen da wa yake
Daukan hanu muje mu
Muje mu wata rana
Ranar yakin balele
Balele na barbadin tusa
Toh banban maka dikin gwaska
Ai wasa a arewa (kullum)
Mai molo ka kadawa (kullum)
Al'adu kyawawa
Wakokin mu na hausawa (kullum)
Ga dadi ga lyrics
Ya sani na dauko remix
Galabaye-ayare-galabaye, soyayya
(Galabaye-ayare-galabaye, soyayya)
Kai mai ganga zo bani kidi sautin soyayya
(Galabaye-ayare-galabaye, soyayya)
Yar yarinya kin yarda dani toh zo muyi soyayya
(Galabaye-ayare-galabaye, soyayya)
Ya yarda dake ki amince kuyi auren soyayya
(Galabaye-ayare-galabaye, soyayya)
Ta zama, ta zama, ta zama (ta zama)
Ta zama dauko riga (ta zama)
Ta zama dauko wando (ta zama)
Ta zama dauko hula (ta zama)
Ta zama, ta zama, ta zama (ta zama)
Ta zama dauko riga (ta zama)
Ta zama dauko wando (ta zama)
Ta zama dauko hula (ta zama)
Ta bakaka (yar yarinya)
Ta bakaka, wa ya zage ki (ta bakaka)
Wa ya dame ki (ta bakaka)
Wake kallon ki (ta bakaka)
Mai sukan ki (ta bakaka)
Sa yara sumai (ta bakaka)
Alo-alo (ta bakaka)
Yar yarinya (ta bakaka)
Alo-alo ta (ta bakaka)
Kai dan yaro (ta bakaka)
Alo-alo (ta bakaka)
Yar yarinya (ta bakaka)
Alo-alo (ta bakaka)
Kai dan yaro (ta bakaka)
Ta bakaka
Nine na farko nine na baya
Nine dankalin turawa
Nine na farko nine na baya
Nine dankalin turawa
Nine na farko nine na baya
Nine dankalin turawa
Nine na farko nine na baya
Nine dankalin turawa
A lungu-lungu (an san ni)
Gefe-gefe (an san ni)
Nine Jita (an san ni)
An san ni, (an san ni)
In naga dama, in naga dama
In naga dama agidan gomna zan kwana
Mace mai zagin miji (indosa)
In taje lahira (indosa)
Walakiri ya far mata (indosa)
Kaima na mijin haka (indosa)
Sai a zauna lahiya (indosa)
Aji dadin duniya (indosa)
Allah ya iya mana (indosa)
Sakon mai waka (indosa)

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель